Kayode Israel
Moderator
Muna magana da Tinubu kan shiga gwamnatinsa - Kwankwaso - BBC News Hausa
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce shugaban Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya yi masa tayin muƙami a gwamnatinsa, sai dai ya ce har yanzu ba su kai ga cimma matsaya ba.
www.bbc.com